A tuntube mu a 08061654483

Name

Email *

Message *

Tuesday, 5 December 2017

FADAKARWA


👆kada kamanta da Abu 3
(1)mutuwa
(2)zaman kabari
(3)hisabi
🤙ka taimakama Abu 3
(1)talakawa
(2)addini
(3)marayu
👇kaso abubuwa guda 3
(1)Arziki
(2)Ilimi
(3)lafiya
✍ka tausayawa abu 3
(1)Tsufa
(2)maraici
(3)mahaukaci
Ka mutanta abu 3
(1)karatu
(2)Abinci
👌ka nisanci Abu 3
(1)shirkha
(2)Giba
(3)zato
👋ka nemi Abu 3
Arziki
Ilimi
Lafiya
👎ka kula da Abu 3
(1)Iyali
(2)Dukiya
(3)Ibada
👐kada ka yadda da Abu
(1)makaryaci
(2)munafiki
(3)mayaudari
🙏ka yawaita Abu 3
(1)Tuba
(2)sallatin annabi
(3)karatun Qur'an
🤞Kada ka biyema Abu 3
(1)Zuciya
(2)mata
(3)shedan
🖐Kada ka yadda da Abu 3
(1)Kafirci
(2)Zalunci
(3)Fasikanchi.